Synopsis
Shirye-shiryen DW Hausa a kan rayuwar matasa.
Episodes
-
Dandalin Matasa: Matasa da noman rani
25/04/2024 Duration: 09minAbaya-bayan nan matasa daga sassan kasashen nahiyar Afirka sun dukufa harkar noma shin ko mene ne dalili? Saurarin shirin don jin karin bayani
-
Dandalin Matasa 18.04.2024
18/04/2024 Duration: 09minShirin ya duba yadda wasu daliban Jamus ke zuwa Kamaru da Côte D' Ivoire don yin musayar al'adu da takwarorinsu da ke amfana da koyon Jamusanci.
-
Dandalin Matasa: 21.03.2024
21/03/2024 Duration: 09minShirin ya duba halin da wasu matasan Sokoto suka fada bayan da suka kammala karatu a manyan makarantu tare da samu aiki, amma daga karshe aikin ke kokarin sukurkucewa.
-
Dandalin Matasa 14.03.2024
14/03/2024 Duration: 09minShirin ya duba al'adar "Ramadan Basket" da ke sa masoyi gaggwanje masoyiyarsa da kayan shan ruwa idan Azumin watan Ramadana ya karato ko ya kama. Amma matsin rayuwa ya hana wasu matasa kai kyautar a bana.
-
Darasin Rayuwa 06.03.2024
08/03/2024 Duration: 09minNadama wani yanayi da 'dan adam kan shiga ciki da zarar ya aikata wani abu cikin fushi
-
Dandalin Matasa: 07.03.2024
07/03/2024 Duration: 09minIrin ci-gaban da matasa za su iya samarwa kansu, ta hanyar fasahar sadarwa ta zamani da ta mamaye bangarori dabam-dabam na rayuwarsu.
-
-
Dandalin Matasa: 15.02.2024
15/02/2024 Duration: 09minShirin ya yi nazari kan rawar matasa a siyasar kasar Senegal da a yanzu haka ta dauki dumi.
-
HdM: Matashin da ya yi fice wajen wakoki
14/02/2024 Duration: 02minA Kamaru wani matashi da ya yi fice a fanni tace wakoki ya bude cibiyar koya wa matasa wakoki da kade-kaden da nufin inganta al'adun kasar don samar da mawaka sabbin jini.
-
Dandalin Matasa: 08.02.2024
08/02/2024 Duration: 09minMatasa da yanayin halin matsin tattalin arziki a Afirka
-
Dandalin Matasa 02.02.2024
02/02/2024 Duration: 09minShirin ya duba tasirin matakin raba da gari da ECOWAS da kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso suka dauka kan matasan yankin yammayin Afirka, musamman a fannin kasuwanci da ilimi da cudanyar kasa da kasa
-
Shirin Dandalin Matasa
25/01/2024 Duration: 09minShirin ya duba kokarin matasa na samun matsayi a cikin gwamnati a kasashensu
-
Dandalin Matasa 11.01.2024
11/01/2024 Duration: 09minYawan kasancewar matasan Afirka a kafofin sada zumunta na haifar da kiyayya da rashin fahimta da cin zarafi tare da tunzurawa ga tashin hankali a wasu lokutan. Amma ta ya ya za a magance wadannan halayen da ke addabar dandamalin digital da biliyoyin mutane ke amfani da su yau da kullum?
-
Dandalin Matasa 04.01.2024
04/01/2024 Duration: 09minShirin ya mayar da hankali kan yadda matasa da yawa suka rungumi sana'ar waka musamman wakokin soyayya da ke cin zamani domin baje baiwar da Allah ya yi musu da samun kudin shiga.
-
Dandalin Matasa 28.12.2023
28/12/2023 Duration: 09minShiri ne da ya kunshi kokarin tashar DW na fadakar da jama'a kan matsalolin sauyin yanayi a kasashen Afirka musamman yadda suke haddasa rikici a tsakanin manoma da makiyaya musamman a arewacin Najeriya.
-
Dandalin Matasa: 21.12.2023
21/12/2023 Duration: 09minShirin na wannan lokaci y agarzaya kasar Kamaru ne, inda ya tattauna da wata fitacciyar masaniyar kimiyyar harhada magunguna.
-
Dandalin Matasa: 14.12.2023
14/12/2023 Duration: 09minMatasa da dama sun samu mukamai a wasu jihohin Najeriya musamman na Arewa, sai dai yawancin gwamnatocin jihohin na fuskantar shari'a a kotunan sauraron kararrakin zabe. Ina makomar wadannan matasa idan shari'ar ta sauke gwamnonin da suka nada su? Shirin Dandalin Matasa ya tattauna wadannan batutuwa.
-
-
Dandalin Matasa: 16.11.2023
16/11/2023 Duration: 09minShirin na wannan lokaci, ya yi nazari kan yadda matasa da dalibai ke shiga harkar hakar ma#adinai a jihar Plateau da ke Najeriya.
-
Dandalin Matasa: 02.11.2023
02/11/2023 Duration: 10minShirin ya duba yadda matasan Ghana ke fadi tashi wajen mallamar wayar hannu ta iPhone, amma ba don binciken kimiyya da fasaha ba. Ko mene ne dalili?