Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa mabanbanta

Informações:

Synopsis

Kamar yadda aka saba a kowace ranar Juma'a, sashen Hausa na RFI na bai wa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga tattalin arziƙi, siyasa, zamantakewa, da dai sauransu. Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...