Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Ra'ayoyi: Najeriya za ta shafe shekara 100 kafin magance talauci

Informações:

Synopsis

Bankin Duniya, ya ce Najeriya da wasu ƙasashe da dama masu tasowa, za su iya shafe tsawon shekara ɗari a nan gaba kafin su yi nasarar rage kaifin talauci da ke addabar al’ummominsu. Wannan gargaɗi na Bankin Duniya na zuwa ne a daidai lokacin da bayanai ke cewa kusan a kowace rana ta Allah ana samun karuwar mutanen da suka dogara da malauna ne domin samun abin da za su ci da kuma iyalansu.Shin, ko yaya za ku bayyana matsayin talauci ko fara a inda ku ke rayuwa?Ko kun gamsu da irin matakan da hukumomin ƙasashen ke ɗauka domin rage kaifin talauci a tsakanin al’umma?Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin