Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ko meke haifar da tarnaƙi a tabbatar da tsaro a arewacin Najeriya?
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:04:52
- More information
Informações:
Synopsis
Ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ya mayar da hankali kan yadda aka kwashe watanni biyu bayan da shugaban kasa ya umarci hafsoshin tsaro da su tare a jihar Sokoto don tabbatar da tsaro, amma har yanzu 'yan bindiga na ci gaba da kai hare-hare ba kakkautawa. Shin ko me ke haifar da tarnaki ga kokarin tabbatar da tsaro a arewacin Najeriya?Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna