Synopsis
Muna gabatar muku da shirye-shirye masu ayatarwa da suka shafi al´adu da zamantakewa tsakanin al´ummomi da mabiya addinai daban-daban da nufin kyautata tsarin zamantakewa da fahimtar juna ta hanyar tuntuar juna da shawarwari tsakani ba tare da nuna fifiko akan wani ba.
Episodes
-
Taba Ka Lashe: 31.05.2023
06/06/2023 Duration: 29minShin ko kuna da masaniya kan wata al'ada da ake yi wa lakabi da "Tarkama"? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan al'ada.
-
Taba Ka Lashe: 17.05.2023
23/05/2023 Duration: 09minShirin ya yi nazari kan wasu daga cikin al'adun Tubawa.
-
Taba Ka Lashe: 10.05.2023
16/05/2023 Duration: 09minMasarautar Kano ta nada sabbin hakimai a kokarinta na kyautata al'ada da riko da tsarin da magabata suka dora ta a kai. Ko ya ya ake nadin sarautar hakimci a kano? Ko ya ya masarautun arewacin Najeriya ke aron sarauta a tsakaninsu.?
-
Taba Ka Lashe: 03.05.2023
09/05/2023 Duration: 09minShirin ya yi nazari kan yadda ake gudanar da bukukuwa da ma hawan salla a jihar Katsina da ke Najeriya
-
MMT/ Kultur(05-04-23)Niger Ramadan Tashe - MP3-Stereo
11/04/2023 Duration: 09minTaba Ka Lashe: Tashe lokacin Azumi
-
Taba Ka Lashe
14/03/2023 Duration: 09minGidan tarihi na Kanta Museum dake garin Argugu a jihar Kebbi da ke Najeriya na kara samun karbuwa da tagomashi.
-
Taba Ka Lashe: 01.03.2023
07/03/2023 Duration: 09minKo kun san tabarbarewar tarbiyya da watsi da al'adu kan kawo lalacewar matasa su shiga wasu miyagin dabi'u da kuma ka iya shafar zamantakewar al'umma? Dangane da haka ma'aikatar kula da al'adu ta Jamhuriyar Nijar ta dauki matakin dakile wannan matsala. Shirin Taba Ka Lashe na wannan lokaci ya yi nazari kan matakan.
-
Taba Ka Lashe: Wasu kabilru sun hade domin fahimtar juna
21/02/2023 Duration: 10minWasu kabilu kimanin takwas a karamar hukumar Toro da ke jihar Bauchi a Najeriya sun hade wuri guda tare da dabbaka al'ada daya.
-
Taba Ka Lashe: 24.01.2023
30/01/2023 Duration: 09minKo kun san al'adar mutanen Zuru da ke jihar Kebbin Najeriya? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari.
-
Taba Ka Lashe 17.01.2023
24/01/2023 Duration: 09minYadda al'adar Fulani ta auren gida ta fara sauyawa sannu a hanakli a Najeriya.
-
Taba Ka Lashe: 04.01.2023
09/01/2023 Duration: 09minKo kun san yadda rayuwar marigayi Fafaroma Benedikt ta kasance? Shirin Taba Ka Lashe
-
Taba Ka Lashe: 30.11.2022
06/12/2022 Duration: 10minKo kun san yadda rayuwar 'yan kabilar Pyemawa da ke karamar hukumar Mangu ta jihar Plateau a Najeriya take? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari.
-
Taba Ka Lashe
15/11/2022 Duration: 09minTaba Ka Lashe: Kowace shekara a jihar Agadez da ke Jamhuriyar Nijar ana wani bikin Fulani
-
Taba Ka Lashe: 26.10.2022
01/11/2022 Duration: 09minAl'adar cire guda ce daga cikin al'adun da aka san 'yan kabilar ta Fulani Boraroji da ita a yankunan da suka fi yawa na kasashen Afirka, Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan al'ada.
-
Taba Ka Lashe 19.10.2022
25/10/2022 Duration: 09minShirin ya duba yadda bikin Maulidi na bana ya gudana a kasashen Nijar da Najeriya.
-
Taba ka Lashe 12.10.2022
18/10/2022 Duration: 09minShirin ya duba yadda zamani ya sauya tunanin al'ummar Hausawa da dama kan kyamar mahauta masu sana'ar sayar da nama da kuma auren 'ya'yansu.
-
Taba ka Lashe 15.09.2022
27/09/2022 Duration: 09minSaurari shirin don jin yadda miliyoyin al'umma 'yan kabilar Tubawa da suka warwatsu a kasashe da dama na Kudu da hamadar Sahara suka gudanar da bikin ranar Tubawa.
-
Taba Ka Lashe: 14. 09. 2022
20/09/2022 Duration: 09minKo kun san abin kidan da ake kira da Kuntigi da ma su kanus makadan Kuntigin? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan kidan da makadan.
-
Taba Ka Lashe: 07.09.2022
13/09/2022 Duration: 09minKo kun san cewa ana gudanar da babban taro da ke hada kan dukkannin majami'un addnin Kirista na fadin duniya duk shekara? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan taro, musamman yadda mabiya addnin Kirista daga Najeriya da suka halarci taron suka nemi a tallafawa kasar da ke cikin halin rashin tabbas.
-
Taba Ka Lashe: 31.08.2022
06/09/2022 Duration: 09minKo kun san akwai wasa tsakanin kaka da jika a kasar Hausa? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan al'ada.