Bakonmu A Yau
Tattaunawa da Alhaji Shehu Ashaka kan matsalolin tsaro a arewacin Najeriya
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:25
- More information
Informações:
Synopsis
A Najeriya, babban abin da ya fi ci wa al’ummar yankin Arewacin ƙasar tuwo a ƙwarya ita ce matsalar rashin tsaro, inda hare-haren ƴanbindiga ke ci gaba da haddasa asarar rayukan jama’a, da gurgunta harkar noma da kuma kasuwanci a yankin baki-ɗayansa. Dangane da haka ne Bashir Ibrahim Idris ya zanta da ɗaya daga cikin dattawan yankin Alhaji Shehu Ashaka, ga kuma yadda zantawarsu ta kasance. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar.