Bakonmu A Yau
Usman Ture kan zaɓen shugaban ƙasar Cote d'Ivoire na gobe Asabar
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:04
- More information
Informações:
Synopsis
A Cote d’Ivoire, a jajiberin zaɓen shugaban ƙasar, hukumomi sun ɗauki matakan da suka dace na ganin an gudanar da zaɓen ba tare da an fuskanci wata matsala ba. To domin jin ko a ina aka kwana ,Abdoulaye Issa ya tattauna da Usman Ture,wani ɗan ƙasar ta Cote d’ivoire da ya karɓi katinsa na zaɓe. Latsa alamar sauti domin jin yadda tattaunawarsu ta gudana...