Tambaya Da Amsa

Menene matsayin cire wa Jarirai 'yar wuya bayan haihuwa?

Informações:

Synopsis

Kamar yadda aka saba, a wannan karon ma shirin 'Tambaya da Amsa' ya lalubo wa masu sauraro amsoshin wasu daga cikin bayanan da suka nema daga masana fannin da suka yi tambaya a kai. Daga cikin tambayoyin da masana suka amsa a wannan makon akwai, matsayin mataki ko Al'adar cire wa Jarirai 'yar wuya bayan haihuwa.