Kasuwanci

Gwamnatin Najeriya ta fara yunkurin farfaɗo da masaƙun da suka durƙushe

Informações:

Synopsis

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole a wannan makon, ya mayar da hankali ne kan yunkurin da gwamnatin Najeriya Ke yi na ganin ta farfado da tattalin arzikinta, ta hanyar tada masana'antun da suka durƙushe.  Ƙaramin ministan kasuwanci na ƙasar Sanata John Owan  Enoh ya fara ziyarar wasu daga cikin masakun da suka durƙushe domin ganin sun dawo bakin aiki. Masaka ta UNTL da Ke Kaduna na cikin masakun da ministan ya ziyarta bisa ganin irin gudummuwar da ta ke bayar wa a baya. Ku latsa alamar sauti don saurorin cikakken shirin tare da Ahmed Abba............