Tambaya Da Amsa
Bayani kan cutar karkarwar jiki da a turance ake kira da Parkinson
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:21:06
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin Tambaya Da Amsa ya amsa wasu daga cikin tambayoyinku, ciki harda bayanai kan cutar nan ta karkarwa wacce a turance ake kira Parkinson, haka nan shirin ya kuma amsa tambaya dangane da abinda yake sanyawa jira-jirai yawan shaƙuwa da kuma irin illar da ke musu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nasiru Sani.............