Kasuwanci
Girmar asarar da ƴan kasuwa suka tafka a garin Makwa sakamakon ambaliyar ruwa
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:10:06
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon ya yi duba ne kan girman asarar da al’ummar Makwa na jihar Naija suka tafka masamman ma ƴan kasuwarsu, sakamakon ambaliyar ruwa da ta afkawa garin a ƙarshen watan Mayan wannan shekara ta 2025. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba..........