Bakonmu A Yau

Farfesa Kamilu Sani Fagge kan bikin ranar dimokaraɗiyar Najeriya

Informações:

Synopsis

Yau Najeriya ke bikin Ranar Dimokaraɗiya, wadda gwamnatin ƙasar ta ware domin girmamawa a ranakun 12 ga watan Yunin kowace shekara, don tunawa da soke zaɓe na makamancin lokacin da gwamnatin mulkin soji ta yi a shekarar 1993. La’akari da cewa zuwa yanzu Najeriyar ta cika shekaru 26 kenan cif a ƙarƙashin mulkin Dimokaraɗiya, ya sanya Nura Ado Suleiman tattaunawa da Farfesa Kamilu Sani Fagge na Jami’ar Bayero da ke Kano. Ku latsa alamar sauti don jin cikakkiyar tattaunawasu..............