Bakonmu A Yau
Jaloud Sambo kan juya baya ga takarar Paul Biya da ƴan adawar Kamaru suka yi
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:34
- More information
Informações:
Synopsis
A yayin da guguwar siyasa ke kaɗawa a Jamhuriyar Kamaru, alamu na nuni da cewa jiga-jigan jam’iyyu da suka daɗe suna ƙawance da jam’iyyar MPRC mai mulkin ƙasar za su yi wata tafiya ta daban saɓanin ta shugaba Paul Biya ba. Bisa ga dukkannin alamu, ƙusoshin ƴan siyasa daga arewacin Kamaru da suka shafe shekaru a tafiyar kuma ke riƙe da manyan makamai irin su Isa Ciroma Bakari da Bello Buba Maigari sun fara tunanin yin watsi da tafiyar shugaba Biya, kamar yadda ake raɗe-raɗi. Akan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da Jaloud Sambo, shugaban ƴaƴan jam’iyyar adawa ta MPSC da ke zaune a ƙasashen waje.......