Ilimi Hasken Rayuwa

Dalilan da ya sa manasa ke neman ayi taka tsan-tsan wajen amfani da fasahar AI

Informações:

Synopsis

Shirin Ilimi na wannan mako ya yi duba ne kan muhawarar da ake ci gaba da tafkawa kan fasahar nan ta kimsawa na’ura irin basirar ɗan Adam wadda aka sani da AI, wasu masana dai na cigaba da gargaɗin cewa ya zama dole a yi taka tsan-tsan domin bai kamata a saki jiki da wannan Fasaha ta AI ba, duk da amfanin da ta ke tattare da ita wajen sauƙaƙa ayyuka masu wahala da ɗan Adam ke yi. Ku latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Shamsiyya Haruna.................