Bakonmu A Yau
Dr Abdullahi Shehu kan rawar da ECOWAS ta taka wajen yaƙi da rashawa
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:31
- More information
Informações:
Synopsis
Yayin ake ci gaba da bikin cika shekaru 50 da kafa Ƙungiyar Haɓaka Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afrika ECOWAS/CEDEAO, a wannan karo za mu yi dubi a game da wasu daga cikin muhimman ayyukan da ƙungiyar ta yi a fagen yaƙi da rashawa. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna Dr Abdullahi Shehu, tsohon jakadan Najeriya a Rasha, kuma wanda ya jagora hukumar ta GIABA tsawon shekaru 8. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar tasu...........