Bakonmu A Yau

Abdoul Moumouni Abass kan rikicin Aljeriya da ƙasashen Ƙungiyar AES

Informações:

Synopsis

Rikici tsakanin Mali da Aljeriya na cigaba da ɗaukar saban salo, tun bayan da Aljeriya ta kakkaɓo wani jirgin sojin Mali mara matuƙi a kan iyakar ƙasashen biyu a farko makon jiya. Sai dai wani batu da ya baiwa kowa  mamaki shi ne, yadda Nijar ta shigo cikin rikicin a matsayinta na mamba a ƙungiyar  AES, wato saban kawance da ƙasashen  Mali, Burkina Faso da Nijar suka kafa bayan ficewrasu daga ECOWAS.Umar Sani ya tattauna da Abdoul Moumouni Abass mai sharhi kan siyasar ƙasa da ƙasa.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.