Bakonmu A Yau

Sanata Mamman Abubakar Danmusa kan samun ƴancin kan Najeriya

Informações:

Synopsis

Yau Najeriya ke cika shekaru 64 da samun 'yancin kai daga Turawan Ingila, inda 'yan kasar ke tilawar irin ci gaban da aka samu da kuma matsalolin da aka fuskanta a kokarin ganin ci gabar kasar. Domin tattauna wannan batu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da daya daga cikin 'yan mazan jiya, wadanda suka ga gwagwarmayar neman 'yancin, kan asuka taka rawa a bangaren jagorancinta, wato Sanata Mamman Abubakar Danmusa, tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Jamhuriya ta 2. Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana.......