Al'adun Gargajiya
Shirye-shirye na musamman kan tarihin zuwan Turawa ƙasar Hausa
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:09:56
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin Al’adun mu na Gado a wannan makon ci gaba ne game da jerin shirye-shiryen da muka faro kan zuwan Turawan mulkin mallaka zuwa ƙasar Hausa. Turawan sha mamakin abinda suka tarar, kasancewar sun samu al’ummar Hausawa da cikakkiyar wayewar addini, sarauta, sutura, karatu da rubutu da kuma wayewar kasuwanci da sauran harkoki na rayuwa. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare ta Abdoulaye Issa.......