Dandalin Siyasa

Takaddama ta kaure a wasu jam'iyyun siyasar Najeriya

Informações:

Synopsis

A cikin shirin dandalin Siyasa, Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali zuwa takaddama da ta kaure a yankin arewa maso gabacin Najeriya.Datijen wannan yankin sun bukaci a goyawa daya daga cikin yan takara a zaben Shugabancin kasar baya,labarin da wasu suka musanta.Bashir Ibrahim Idris ya samu zantawa da wasu daga cikin datijen yankin a cikin shirin  Dandalin siyasa daga nan Rfi.